<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Walƙiya, Walƙiya, Tamrari LW536</title>
<lyrics>[V1]
 1) Walƙiya, walƙiya, tamrari
 Ga su abin mamaki
 Allah mai hikima ne
 Shi ya sa su can lalle

[V2]
 Shi ya ba mu Yesu fa
 Shi ya kawo gafara
 Shi ya sha wahala ma
 Don Shi kawo ceto fa.

[V3]
 2) Lokacinda Allah fa
 Ya zo nan a duniya
 An haife shi ɗan yaro
 An sa sabon tamraro

[V4]
 Tamraro ya bi da su
 Mai Iko ya tsare su
 Har sun ga Mai Cetonsu
 Suka ba shi zuciyarsu.

[V5]
 3) Walƙiya, walƙiya, tamraro
 Bi da mu har Mai Ceto
 Za mu ba shi zuicyarmu
 Za mu ba shi ranmu duk

[V6]
 Za shi zama sarkinmu
 Za shi mulk zuciyarmu.
 Walƙiya, walƙiya, tamraro
 Bi da mu har Mai Ceto.</lyrics>
<hymn_number>536</hymn_number>
</song>